Monday, 15 December 2014

ALLAH YA YI JAGORA


MU YI KOYI DA WANNAN

‘Yan Sandan Isra’ila suna gadin Falasdinawa a lokacin da suke Sallar Juma’a a Ras al-Amud gabas da birnin Kudus, bayan an haramtawa samari shiga birnin Kudus a ranar Juma’a ta biyu a cikin watan Azumin Ramadan.

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II Ya Ziyarci Gidan Marayu

Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II lokacin da ya ziyarci gidan marayun dake Kano jiya litinin.

Halima Shekarau Doles Out 50 Cows to Disabled People

Wife of the Kano State governor, Hajiya Halima Ibrahim Shekarau, yesterday distributed 50 cows to the physically challenged people across the 44 local governments of the state.
The benefiting groups include cripples, the blind, lepers and deaf. Four people from each of the 44 local governments were presented with a cow at a brief ceremony held at the premises of the the emir of Kano's.

Halima Shekarau Floats Foundation for the Disabled

Halima Shekarau Floats Foundation for the Disabled
Kano Gov's Wife Floats Foundation for the Disabled  ; The wife of the Kano State Governor Hajiya Halima Shekarau has instituted a foundation for the physically challenged and less privileged members of society to improve their standard of living. ..
Hajiya Halima Shekarau told a large audience of mostly disabled people, that her desire to float the foundation as a pet project was predicated on the need to give the less fortunate members of society a sense of belonging through economic empowerment.

The launch of the Garkuwar Nakasassu Foundation which was attended by many prominent Nigerians including Governor Ibrahim Shekarau saw the realization of about 62 million naira.


HALIMA SHEKARAU Empower Physically-challenged

About N62 million was realised at the recent launch of a foundation for the physically challenged and the less privileged in Kano. 
The launch of the Garkuwar Nakasasu Foundation for the Disabled, a pet project of the wife of the Kano State Governor, Hajiya Halima Shekarau, took place at the Sani Abacha Stadium Kano.
In his remarks at the occasion, the chief host and husband of the initiator of the Foundation, Governor Ibrahim Shekarau, enjoined Nigerians to do more in assisting the physically challenged and the less privileged in society.
He explained that government alone cannot shoulder the responsibility of assisting the needy in the society, hence the need for individual sacrifice.

The Governor, who said the cardinal objective of his administration was centred on human development, stressed that it has impacted positively on the citizenry, particularly on the physically challenged. He said that the foundation would give the less privileged a sense of belonging, and urged public spirited individuals or groups to support the project.
The initiator of the foundation, Hajiya Halima Shekarau, said the aim is not only to financially assist the less privileged in the society, but to also empower them through education and other human development initiatives.
She expressed concern over the condition of neglect the physically challenged and the less privileged have been exposed to in the state, saying that the foundation will create an avenue for facilitating seminars and workshops to sensitise the citizens. She expressed confidence that the foundation would serve as a veritable platform for the physically challenged to exercise their God-given talents, and accomplish their missions in life.
An karrama Fulani Sadiya Ado Bayero uwargidan Sarkin Kano Alh Dr Muhammadu Sanusi II a Dubai, wannan karramawa dai a na yinta ne ga mashahuran mutanen da suka shahara a duniya wajen saukin kai da kuma girmama al'adunsu. Wannan dai shi ne karo na biyu da aka karramata, ko a farkon shekarar nan dai Sarki na yanzu lokacin yana Danmajen Kano ya karramata bayan aurensu ya cika shekaru ashirin da biyar tare da yi mata sarautar Giwar Danmaje wacce a yanzu ta zama Giwar Sarkin Kano. Allah ya sanya albarka.

Sunday, 14 December 2014

'Yan Takarar Shugaban Kasa

BUHARI YA ZIYARCI ATIKU
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC Janar Muhammadu Buhari ya ziyarci Alhaji Atiku Abukakar a gidansa da ke Abuja. A cewar Atiku zai marawa Buhari baya domin ganin ya kai labari a babban zabe mai zuwa

Zaben Shugaban Kasa

Anya kuwa Jonathan ya shirya yin nagartaccen zabe? Lokaci ne kadai zai tabbatar da hakan

Zaman Lafiya

Allah Ya bawa kasar mu zaman lafiya, Amin.

Saturday, 13 December 2014

HALIMA SHEKARAU TA TAIMAKI MARASA LAFIYA

Matar Ministan Ilimi na tarayyar Nijeriya Hajiya Halima Shekarau ta kai ziyara ga asibitocin jihar Kano domin taimakawa wadanda harin bam din Babban Masallacin Juma'a na cikin gari ya shafa. A yayin ziyarar matar tsohon gwamnan jihar Kano Mallam Ibrahim Shekarau ta bayar da agajin N10,000 ga marasa lafiyar.

Tuesday, 14 October 2014

SHU'ARA

Daya daga cikin littattafaina masu matukar wasa da hankalin makaranta