An karrama Fulani Sadiya Ado Bayero uwargidan Sarkin Kano Alh Dr Muhammadu Sanusi II a Dubai, wannan karramawa dai a na yinta ne ga mashahuran mutanen da suka shahara a duniya wajen saukin kai da kuma girmama al'adunsu. Wannan dai shi ne karo na biyu da aka karramata, ko a farkon shekarar nan dai Sarki na yanzu lokacin yana Danmajen Kano ya karramata bayan aurensu ya cika shekaru ashirin da biyar tare da yi mata sarautar Giwar Danmaje wacce a yanzu ta zama Giwar Sarkin Kano. Allah ya sanya albarka.
No comments:
Post a Comment