Sunday, 14 December 2014

'Yan Takarar Shugaban Kasa

BUHARI YA ZIYARCI ATIKU
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC Janar Muhammadu Buhari ya ziyarci Alhaji Atiku Abukakar a gidansa da ke Abuja. A cewar Atiku zai marawa Buhari baya domin ganin ya kai labari a babban zabe mai zuwa

No comments:

Post a Comment