Matar Ministan Ilimi na tarayyar Nijeriya Hajiya Halima Shekarau ta kai ziyara ga asibitocin jihar Kano domin taimakawa wadanda harin bam din Babban Masallacin Juma'a na cikin gari ya shafa. A yayin ziyarar matar tsohon gwamnan jihar Kano Mallam Ibrahim Shekarau ta bayar da agajin N10,000 ga marasa lafiyar.
No comments:
Post a Comment